A safiyar yau;
IQNA - A safiyar yau ne Jagoran juyin juya halin Musulunci Ayatullah Sayyid Ali Khamenei ya ziyarci wurin baje kolin littafai na kasa da kasa karo na 35 a birnin Tehran a lokacin da yake halartar Maslacin Imam Khumaini (RA).
Lambar Labari: 3491142 Ranar Watsawa : 2024/05/13